Gaskiya wasu basu da imani iya abun da yafaru da ya rinyar nan darasi ne…

Gaskiya ne ko wanna mutum da irin yadda Allah yake san ganin sa wasu suna yada labarin wannan ya rinyar suna cewa ciki akai mata yo gaskiya wannan maganar karya ce kawai.

Danna wannan hotan👇 👇

Yarin yar tana fama da irin cutar dake saka yaro cikin sa yayi kato wanda idan bam man taba ana kiran cutar da suna kwashoko wannan cuta mai suna kwashoko tana saka yaro hayi katan ciki.

Sannan kaga yaro yayi dan karamin kai tofa wannan gaskiya shine ai nihin abun da yake faruwa bawai ciki akai mata ba wannan cuta ce muna fatan allah ya bata lafiya muma ya kare mu baki daya.

3
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *