Gaskiya tayi halinta an gano dalilin mutuwar mahamud acikin shirin labarina wannan Hassa dace ko kuma dai Quyayya wai dan sabo da…

Gaskiya tayi halinta akan maganar mutuwar mahamud acikin shirin labarina series mai dogon zango Wanda malam aminu saira yake kawo wa.

kowa yaji babu dadi alokacin da akace mahamud yamutu acikin shirin labarina musamman masu kallan wannan shirin mai mai dogon zango labarina.

Mutane suka gama yin korafin su amma dai babu wani abu da ya canza sabo da masu film din sunriga sun cire wanda suke san cewa acikin shirin na labarina.

Amma kuma har yanzu mutane suna so suji ance gashi mahamud ya dawo dashi da sumayya tacikin shirin labarina kowa dai yasan abun da yafaru.

Tun da dewa aka dauna hasko sumayya acikin shirin labarina wasu abun har yafara bata musurai sabo da anki a haska sumayya acikin shirin.

To daga karshe dai muna masu farin ciki saka muku wannan faifan video domin kuji mai yafaru muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu.

2
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Gaskiya tayi halinta an gano dalilin mutuwar mahamud acikin shirin labarina wannan Hassa dace ko kuma dai Quyayya wai dan sabo da…

  • December 22, 2021 at 6:38 pm
    Permalink

    Slm, agaskiya koni banji dadin cire Mahmud ba da akayi Amma sanin daidai Sai Allah,Amma bamu saniba ko wani laifi yayi yasa aka cireshi.

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *