Gaskiya sakin irin wannan bidiyan bai kama taba sai kace ba kusan duniya ce zata kalla ba asiri yatonu mome gwambe Hafsa Idris
Menene gaskiyar magana akan cewa rashin kunyar jaruma Hafsa Idris sa kuma jaruma Sadiya Qabala kullum karuwa yake, menene gaskiyar magana
To da farko dai kowa yasa jaruman kannywood sune wa yanda suke yin film mutane su kalli film din wasu su yaba wasu kuma sai suyi zagi kawai.
Dan haka yanzu dai zan barko da wani faifan video da zai muku karin haske akan jaruman guda biyu 2 da muke dauke da bayan akan insha Allahu rabbi
To masu bibiyar mu a wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasa cewa damu ako da wanna lokaci idan Allah ya barmu darai da lafiya.