Gaskiya sakin irin wannan bidiyan bai dace ba haka Jaruma sadiya Qabala wai ina manyan kannywood ne kuna gani hakan take faruwa…

Ficacciyar jarumar kannywood sadiya Qabala ta saki wani sabon bidiyan da ya jawo cece-kuce a akan social media.

Sabo da yadda aka ga taba wata rawa wacca bata dace ba kamar yadda muka sami Rahotani daga manhajar YouTube.

Acikin tashar hausa joint dake Kan manhajar ta YouTube wannan bidiyan zayi mutukar jawo cece-kuce sosai.

Wannan faifan bidiyo da muke dake dau ke da wannan lokacin zamu sake shi yanzu yanzu ba da jima waba anan.

Dan haka sai ku kalli wannan bidiyan domin muna so muji ra’ayin ku akan wannan faifan bidiyo na sadiya Qabala.

https://youtu.be/MOBlfTvUPH4

Sai dai mutina da cewa ance mutum ya fadi alkairi ko yai shiru ya domin yagi alkairi..

2
4

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *