Gaskiya sakin irin wannan bidiyan bai dace ba haba rahama sadau wai ina manyan kannywood ne kuna gani hakan take faruwa…

ficacciyar jarumar kannywood wacca ake kiran ta da jaruma rahama sadau kamar yadda masu kallan fina finan hausa suka sani a dai dai yanzu.

Jarumar kamar yadda aka ta saba ta saki wasu zafafan hotuna Wanda bai kama ta ace tana sakin irin wa yan nan hotunan ba amq tsayin na musulma.

Ganin yadda jaruma rahama sadau ta saki wannan faifan bidiyo ta saka mutane da yawa acikin rudanin tinanin cewa ita musulma ce ko kuma yaya.

Kamar yadda kuka sami bawa baya taba shiga tsakanin bawa da mahaliccin sa kuma ya zauna lafiya sabo da haka ne wasu mutane da yawa suke mata addu’a neman shiriya.

Sabo da abun da takeyi bai kama taba ganin hakan ne yasa wasu suke mata addu’a sabo da sun san zagin ta bai da amfani a gurin su da kuma ita baki daya.

https://youtu.be/XbpRjIUo_8Y

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *