Gaskiya abun da jarumar kannywood Samira Ahmad tayi a wannan Video ya bawa kowa mamaki haba jama’a kunga abun da yafaru kuwa

Lallai masana antar kannywood tayi rainan mutane kala kala idan baku manta da wannan jarumar ba mai suna samira Ahmad wacca tai fina finai kala kala a she karun baya masu kyau.

Amma a yanzu jaruma samira Ahmad bata cikin masana antar kannywood domin tayi aure har ta haifi ya rinyar guda daya wacca yau akai mata happy birthday wato murnar ranar haihuwa.

Bidiyan nasu ya burgeka mutane da yawa sosai sabo da yadda ta tara ahlin ta a wajan wannan shagalin happy birthday ta yar karamar ya rinyar ta wanda hakan ya burge mutane sosai

Dan haka kuma baza mu barku a baya ba ya kama ta ku kalli wannan bidiyan domin ku ganewa ida nu wanku ha bidiyan anan kudanna wannan alamar ku kalli shi yanzu anan take.

https://www.instagram.com/p/CXi1E5ctz1y/?utm_medium=copy_link

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *