Gargadi: Duk mace ko namijin da baya da aure kada ya gwada wannan…

Assalamu Alaikum masu bibiyar mu a cikin wannan shafin da fatan kowa yana cikin koshin lapiya ga wani zazzafan hadi Wanda muke ta dashi a yau

domin ampanin ku masu bibiyar mu a cikin wannan shafi musamman ma mata maza kuka masu aure ne kadai zasu ampana da wannan maganin

danna wannan hoton 👇

Insha Allahu idan kun gwada wannan hadin maganin zaku yi mana godiya kuyi mana addua koda bamuwa nan, Toh kamar yadda muka saba zamu Jera muku kayayyakin hadin

shi wannan magani daga bisani kuma se yadda ake hadin se mu biyo ku da wani Bidiyoyin da zai kara muku bayani akan shi wannan hadin maganin da muke tafe da shi

Kayayyakin na farko Ayaba da kuma Dabino se kuma na uku Zuma Se kuma na Hudu na karshe lemun tandirin insha Allahu idan kun hada duka abubuwan nan da muka

Jera muku a nan gurin se kuma yadda zaku hada maganin, Ku kalli Bidiyon shi zai karasa muku bayani akan shi wannan hadin maganin.

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Video

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *