ga wani sirri na matan Aure ne kawai, gargadi kada namiji ya shiga…

Toh fa a yau muna tafe da wani zazzafan hadi kuma shi wannan hadin na matan aure ne kawai banda yammata kuma samari ba ruwanku da wannan hadin

danna wannan

wannan hadi ya kasance na mata ne masu aure wani sirri ne da zamu baku domin kulawa da jikin ku kina Matar aure ko kin san yadda zaki kula da jikin ki ta yadda

zaki kasance kamar yarinya ba Tsohuwa ba, wannan wani sirri ne wanda zai hana nonuwan ki kwanciya a kullum zasu kasance a tsaye ta yadda bazakiyi saurin

tsufa ba da yerdar Allah, kuma idan kin gwada ampani da wannan hadin da zamu koya miki a yanzu dinnan Insha Allahu zaki ji dadin sa sosai kuma ko bamuwa nan zaki

yi mana godiya kiyi mana Addua da Yerdar Allah  Allah mu fara gabatar muku da kayayyakin hadin sannan daga nan kuma se yadda zakuyi ampani da shi wannan hadin

na farko zaku samu gurji (cucumber) se kuma na biyu Kwai (egg) dasu ake wannan hadin…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *