Ga maganin wani cutan da ya zama gama gari wato talaka da m…

Toh fa Masu bibiyar mu a cikin wannan shafin barkan mu da warhaka da fatan kowa yana cikin koshin lapiya a yau kuma muna tafe da wani hadi na

musamman ne wada yake da ampani sosai kuma shi wannan magani ya danganci kowa da kowa ba a ce se wane da wane ba domin tabbas wannan

danna wannan

matsalar gama gari ne, toh masu bibiyar mu a dede wannan lokaci nasan kuma ta tunanin wannan wane irin magani ne wannan wato maganin wane cuta ne haka

wannan magani ya danganci wanda yake fama da rashin bacci ko kuma mai karancin jini a jiki da kuma masu fama da Jiri tabbas Insha Allahu idan ka gwada wannan

hadin da zamu koya maka inde kana da daya daga cikin wadannan matsala ka rabu da su da yerdar Allah, toh ga yadda ake wannan hadin da farko zaka samu

Goriba ne se kuma na biyu shine a samu Zuma mai kyau da su ne zakayi wannan hadin insha Allahu idan ka gwada zaka godewa Allah kuma muma zaka yi mana addua koda bamuwa nan…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *