Ga Labari da dumi dumin ta, Shiga ka ga yadda Kungiyar Kare Hakkin Musulmi tayi magana a kan hukuncin Da aka yankewa Abduljabbar.
Babbar magana ana wata ga wata, bayan an yankewa Malam Abdul Jabbar Nasiru Kabara hukuncin kisa kungiyar Muric wato Kungiyar kare hakkin musulmi ta fito tayi magana a kan cewa babbar
kotun Addinin musulunci ta kano tayi daidai akan hukuncin da ta yankewa wannan bawan ALLAH bayan an tabbar da cewa ya aikata laifin da ake zargin shi da ya aikata, na batanci ga Fiyayyen halitta
Manzon Allah (S.A.W), Kuma ta kara da bawa mutane hakuri akan jinkirin da shariar tayi kafin a yankewa wannan bawan Allah Hukunci a kan abin da ya aikata, Jaridar HAUSALEGIT ta rawaito wannan Labarin.
mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka.