FARIN WATA SHA KALLO EPISODE (19) ORIGINAL
Farin wata sha kallo kashi na goma shatara 19 wato episode 19 wai menene yasa jiya juma’a ba’a saki shirin farin wata sha kallo ba,
Nasan da yawa daga cikin ku wasu wannan tam bayar ce a ranku ajiya mun yi wani bayani akan shirin farin wata sha kallo a tashar ta “hausa online channel”
Sanin kan kune ba yanzu aka fara samun irin wannan matsalar ba akan farin wata toma a nasan mutane masu lissafi kawai idan abu ya faru yawuci to sufa a wajan su yawuce kenan,

Sai dai kuma a tari abu nagaba tu wannan ma kamar hakane sabo anjima ana irin wannan akan film din farin wata sha kallo tabbas mutane suna san kallan wannan shirin,
To dan haka jiya muku so muji ra’ayin masu kallan farin wata domin muji mesuke so adam a zango yayi akan shirin na farin wata,
Da yawa suna cewa adam a zango idan bazai iya ci gaba da haska farin wata sha kallo ba to yasiyar da film din awani Daban domin masu kallo su cigaba da kallan film din su na farin wata a cikin kwan ciyar hankali,

Muna so muji ra’ayin ku akan wannan ma gana nacewa adam a zango ya soyar da film din farin wata mungode Rahotani daga shafin “kabaranhausa.com”