Duniya tazo karshe kina mace kuma sai Bahaushiya kina irin wannan bidiyan
babu shakka duniya tazo karshe musamman yanda mata suna nuna tsiraicinsu a fili basa tsoran allah tir da wannan bidiyo.
yanzu yanzu muka zakulo muku wannan bidiyon wanda zakuga wata karamar yarinya tana ta faman tikar rawa mai dauke da abun mamki dakuma abun haushi.
wannan bidiyon mutane dayawa wasu ya nishadan tar dasu wasu kuma ya basu haushi sosai duba da ganin cewa takansace karamar yarinya kuma kabilar hausa fulani.

kada dai mucikaku da surutu yanzu haka muna dauke da wannnan bidiyon domin kuma ku bayya na mana ra.ayinku a comment section ku shiga kasa zakuga cikakken bidiyon mungode da ziyara