Duniya kenan Ta kama babarta tana lalata da boka Wannan abu ya jijjiga mutane kalli cikakken…
Wasu daga cikin mata suna mugun yarda da abun da boka yake fada musu wasu kuma babu ruwan su Allah ya karesu daga wannan babban bala’in wanda kowa yasan menene mazaunin ibadar wandq yaje wajan boka.
Wani tsohon rahotan shafin mai tashar tsakar gida dake kan mahajar youtube ya wallafa labarin shine yau mukai karo dashi wanda shi kuma irin wannan abun baya tsufa domin kuwa wa’azine ga yan baya masu shawar abun.
Dan haka wannan shine abun da yasa muka kawo muku wannan bidiyan zamu saka muku shi a yanzu haka batare da bata lokaci ba ku gani wanda Alllah ya nufe shi da gane gaskiya zai gane wanda kuma Allah bai nufe shi ba shi yasan yadda zayyi dashi.