Duniya kena wannan shine fidin hausa Na farko da akeyin kis wai ina ginshi kan masana antar kannywood ne kodai basa ganine..

Subhanallahi hakan bai kama taba wani faifan bidiyo da muka sami akan manhajar YouTube a tashar duniyar kannywood sa ya gir giza.

Duk wanda ya kalle shi abun kamar almara sabo da kowa dai yasan hausa fim ai ba indiyan fim bane amma sai gashi haka tana shirin faruwa.

Lallai idan ba’a gyara wannan abun ba wataran zakuga abun mamaki sosai kowa da kowa yai kokari ya kawo tashi gudun mowar da za’ai gyaran.

Sabo da idan kace gidan ka babu maiyin harkar film to amma ai baza kace gidan ka babu mai kallan shirin hausa ba ko, tokwa indai hakane ya shifi kowa.

Da kowa Allah yasa mudace Allah yasa mufi karfin zuciyar mu dan alfarmar annabi, muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu.

2
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *