Duniya ba tabbas maryam yahaya ta bayyana abun da ke damun ta afili ashe daman sune sukai…

Masha Allah bayan samun lafiyar jaruma maryam yahaya alamu sun nuna cewa aure take so sabo da wasu abu buwa da suke damun jarumar.

Lallai jaruma maryam yahaya taga aya iya aya akan ta sabo da lokacin da ta kwanta rashin lafiya tayi mamaki sosai nusam man ga abo kan aikin ta na film.

Domin ko a yanzuma idan zaku duba baza kuke ganin su tare da wasu abokan aikin na taba sai da ku gan ta ita kadai tana yin video sabo da wani abu.

Yanzu dai musami wani faifan video a manhajar YouTube a tashar duniyar kannywood da kan YouTube dan haka ga bidiyan nan zakuji kamai acikin sa.

To masu bibiyar mu a wannan shafin namu mukasan ce da ku ako da wanna lokacin domin samun zafafan labarai dadumi duminsu a wannan shfin namu.

2
3

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

2 thoughts on “Duniya ba tabbas maryam yahaya ta bayyana abun da ke damun ta afili ashe daman sune sukai…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *