Duniya ba tabbas hatsarin motar jarumi Lawan Ahmad ya gir giza jaruman kannywood daga karshe dai abun da yafaru ance…
A Kwanakinnan ne labarai mara sa dadi sukai ta yawo a kafar sada zumunta na hadarin mota da jarumin kannywood lawan ahmad yayi.
Bayan fitar labarin karyar da ake yadawa akan jarumin sai mutane suka fara karyata lamarin, wasu ma Suke gaskatawa domin rayuwa batada tabbas a kowane lokaci babu abin da baya faruwa.
jarumi lawan ahmad yaci karo da wannan labari da ake wallafawa na kanzon kurege jarumin yayi wani gajeran bidiyo daya wallafa a shafin sa na akan lamar.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai suna labaran hausa. com kuma mai al’barka mu kasan ce da ku ako da yaushe.