Duniya ba tabbas ashe Adam a zango ne yai Silar abun da yafaru da mawaki Ali jita Allah ya kyau ta tab wai me yake damun…

Babbar magana ashe Adam a zango ne ya sanadin abun da yafaru da mawaki ali isa wan kukafi sanin sa da ali jita kowa ya kama ta ya kalli wannan video.

Wasu mutane da yawa daga cikin manyan jaruman kannywood suna da halaye kala da ban da ban wani akan iya gane nashi da wuri wani akasin hakan.

Kowa yasan wanene Adam a zango acikin masana antar kannywood kuma musan zaku iya bashi wani matsayi acikin masana antar kannywood.

Koda bai da girma, matsayin sabo da yadda ya jima acikin masana antar kannywood din kuma yake da yara kala kala kamar su horo dan mama.

Ali atwork wato mada gwal kenan Adam a zango ya raini mutane da yawa sosai kama daga kan maza da mata, to gashi yau kawai munji ali jita ya fadi wata magana dan haka ga video ku kalla ku gani da ida nuwan ku muna godiya sosai.

0
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Duniya ba tabbas ashe Adam a zango ne yai Silar abun da yafaru da mawaki Ali jita Allah ya kyau ta tab wai me yake damun…

  • December 19, 2021 at 8:04 pm
    Permalink

    I want gain any news

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *