Duk namijin da baya wuce minti 10 yake kawo wa wajan jima’i yayi hadin nan

wannan dai babbar cutace kuma babbar matsala ce to amman anan dai zamuce naisa tazo gida duba da ganin cewa a yanzu samari basu da cikkakiyar lafiya .

Duk mutumin da baya wuce minti goma wajan saduwa sannan ya kawo to gaskiya akwai matsala ace minti biyar minti uku kakawo tap to akwai matsala gaskiya.

gakiya saidai muce sannu allah yabaka laliya domin gaskiya kana bukatar magani musamman ma maganin sanyi tomin ciwone allah ya daura maka allah yabaka lafiya sannu.

amman akwai matsala kuma akwai damuwa ba karama ba kuma duk wanda yake da wannan matsalar yasan yana da ita kuma yana son yaga yakawo karshen wannan matsalar domin dole iyalinka su raina ka.

idan har haka kake to babu shakka baza adunga girmamaka a gidan kaba iyalinka bazasu dunga ganin girmanka ba idan kasasu abu babu shakka baza suyi ba domin baka da wani amfani a wajansu.

to yanzu dai kada na cikaku da surutu ga taimakon zan baku kowa ya amfana kuma yaji dadi sannan da yardar allah zai warke daga wannnan cutar allah zaibashi lafiya sannan.

3
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *