Duk amarya da tai wannan Hadin Wallahi sai ta gigita Angon ta sabo da da…
Magani ba karya bane duk wanda yace ba zaiyi magani ba tofa lallai ya sami matsala sabo da idan baka da lafiya ka tafi ne man magani kayi ibada hakan abu ne mai kyau dan haka.
Danna wannan hotan👇👇👇

Albishirin ku Amare Mun Sake Dawowa Da Abinda Zeyi Muku Dadi, domin kuwa kundena kashe makudan kudade lokachin Da zakuyi aure da sunan maganin mata domin kuwa munzo muku da wani hanin chikin sauki ga kuma baya chutar da lafiya.
Abinda Zesanya ki kisamu Ruwan Ni’ima Mai tarin yawa wanda idan Baku manta ba rashi Ni’ima ga mace ke sa ta dinga jin zafi lokachin jima’i.
da farko dai idan kuna tare damu kai tsaye zaki
1, Samu kwakwar ruwa (Coconut)guda daya
2, Sai kisamu gurji (Cucumber) manya guda biyu
3, Zaki samu garin kubewa chokali biyu
4, zaki samu dabino bushashshe kamar guda goma.
5, zaki samu madara (pick milk) Rabin gwangwani.
sai margadasu a Blender Da Safe kiyi wannan hadi da daddare ma kiyi kisha na tsawon sati biyun karshe kafin aure.
Amarya ina gaya miki gaskiya in sha Allah zaki mana addua kuma mijinki sai ya tabbatar ya auri Machen Da Ya dache.
kuchi gaba da bibiyar wannan shafi domin samun Magunguna akan matsalolin Maza Da Na Mata.
mungode.