Dubun yan ta adda tacika wannan shika ce kawai ta dace dasu shiga kagani tab

Alhamdullah an kama wasu manyan yan ta adda wanda suke kashe mutane babu gaira babu dalili dan haka yanzu ba tare da wani bata lokaci ba zan saka muku wannan bidiyo domin ku gani.

Amma kafin nan ku tsaya domin ku karan ta wannan labarin ko kuma muce wannan karin bayanin domin ta hakanne zaku iya gane shine akan menene wai yan ta addan nan suke haka.

Da farko dai kowa ya kama ta yasan da cewa wannan yan ta addan suna wannan abun ne dayan biyu kodai sunayi ne domin su samu kudi ko kuma suna yine domin wasu na daure musu gindi.

Domin abun da yake faruwa wani lokacin idan akai wani ta addanci za kuga abun kamar al’mara domin kowa tinaninsa bazai bashi cewa wai fulanin da suke zaune a daji ne suke ai kata irin wannan ba.

Yanzu dai ba tare da wani bata lokaci ba zamu saka muku wannan fai fan bidiyan ku danna inda aka saka wannan kata katan rubutun FULL VIDEO to anan ne zaku kalli fai fan bidiyan mungode.

2
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *