Don Allah wannan wane irin rashin imani ne, sun kwakule masa ido kalli Bidiyon abin da ya faru…
Tir kash don Allah wannan wane irin abu ne wai ace rashin imanin wasu mutane na wannan zamanin har ya kai ace sun kwakule wa mutum mai rai ido ba ma matacce ba da ransa, tir
Kamar yadda muka samu Labari daga Jaridar LABARAI Ta rawaito wannan Labarin tana cewa Hukumar yan Sanda suna neman wasu mutanen da suka kwakulewa wani almajiri ido daya
Ya kara da cewa a wata Sanarwa wasu mutane da suka kasance bakin fuskokine su su biyu suka yaudari yaron a mashin suka tafi da shi bayan gari a bayan wani abu suka kwakule masa ido
daya suka sake shi, Toh Fatan mu shine Ubangiji Allah ya shiryar damu baki daya, su kuma masu aikata ire iren wadanan abubuwan Allah ya shiryar da su idan bazasu shiryu ba ya Allah kafi su
ya Allah ka kawar mana da su, ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.