Don Allah Wannan wane irin rashin Imani Jariran da basu san kome ba,😭😭😭, Ubangiji Allah ya sa mu dace…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Munci karo da wani Bidiyo wanda yan Sanda suka kama wasu mutanen da suke zargin cewa suna kashe jarirai suna tsafi da

sassan jikin su, Tir da duk mai aikata haka ko makamancin haka, Wannan ai rashin Imani ne idan ba haka ba wai saboda wasu yan kudaden da za a baka kawai se ka kama kashe jarirai toh dan

Allah kai mai aikata hakan meye tunanin ka ko dae tunanin sa shine babu hisabi ne toh indai ba haka ba ai yakamata ace ya jure duk Talaucin sa ai, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ga Bidiyon VIDEO

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *