Don Allah Idan Ba Hakan Akayi musu ba Ya Ye kamata Ace Anyi, Shiga ku kalli Bidiyon yadda…

Tir Kashi Yan Taadda ne gaba daya sun Addabe mu a duniyar ma baki daya ba ma a iya kasar mu bane Fatan mu shine Ubangiji Allah ya shirye su idan masu shiryuwa ne su din

Idan Kuma ba masu shiryuwa bane ba ya Allah ka Fi karfin su Ya Allah Kayi mana maganin su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ya Allah Ka Jikan Magabatan mu

Ya Allah muma idan tamu tazo kasa mu cika da Imani, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun Gode ga Bidiyon VIDEO

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *