Ficaccan mawakin nan wato “Hamisu breaker” yasaki sabuwar wakar sa tare dashi da ficacciyar mawaki yarnan mai suna “Di’ja”
Haku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta akan wayar ku ta android domin nisha dinku ku kasan ce damu a wannan shafin namu na labaranhausa.com
Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya.
Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.