Davido mawakin gudancin Nigeria yasai motar naira miliyan (N310,000,000) sunan motar “Lamborghini Aventador”

Idan baku man taba a makonni kadan da suka gaba ta Davido ya bayar da gudummawar miliyan dari biyu da Hamsin N250,000,000 sadaka, shugaban DMW.

Sai kuma a yanzu Davido ya siyo wa kansa wata zazzafar mota kirar Lamborghini Aventador domin murnar bikin Kirsimeti, wan nan motar alfarma,  takai darajar dala dubu dari biyar da hamsin $550,000 a kudin Nigeria kuma naira miliyan dari uku da goma kenan .(N310,000,000)

Maganar da ake mawakin gudancin Nigeria Davido daman kuma bai jima da siyan motar da itama takai kusan dala duhu hamsin $500,000 matar sunan ta shine “Roll Royce Cullinan” ta darajar $500,000 makonnin da suka gabata. Yanzu,

Ga kuma wannan na yanzu yana da daraja $550,000. Don haka kunga idan a cikin duka motocin nan na kimanin miliyan daya da dubu hamsin $1,050,000 na motocin biyu. A Naira kuma darajar su zatakai kimanin miliyan dubu dari biyar da casa’in da uku chif chif N593,000,000

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *