Daraktan shirin Labarina Malam Aminu Saira ya fitar da wata sanarwa akan shirin labarina babbar magana anyiwa mutane laifi…

Ficaccan director malam aminu saira yayi wata sabuwa sanarwa akan film din sa mai suna labari ya kama ta kowa ya kalli wannan faifan video a yanzu.

Musamman ma idan kana kalla wannan shirin mai suna labarina, idan baku man taba ancire mutane da yawa acikin wannan shirin mai suna labarina.

Dan haka yanzu bakwa bukatar kuji komai daga bakimmu sabo da muna tafe da wannan faifan bidiyo zamu saka muku shi yanzu yanzu batare da bata lokaci ba.

ga video

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka ku kasan ce damu a koda yaushe mun gode sosai.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *