Yan fashi sun sacewa Dangote Tirela Dauke da siminti buhu 900
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na ci gaba da sauke ministoci mun sami rahotan cewa Buhari wani da lilin ne yasa ya ke hakan ku karanta karin ba yanin.
An sau ke ministoci gu da biyu sune kamar haka sabo na no no da kuma sale mamman san nan ya sake sau ke femi adesina.
A wani rahoto ya nuna cewa Buhari ya ga rufa rufa tayi yawa shi ne ya fara sauke ministoci a wani gefe guda al’umma tana so taji dalilan ya Buhari ya fara dau kan wannan makin a kan ministocin da ya zaba da han nunsa.?

A wani labari na da ban rahoto ya bayya na cewa a dadin mutanan Nigeria kimanin millions 27 ne ke samu ku dadin shiga wan da ya kai a kallah naira dubu dari a ko wacca she kara.
Amma du da haka mutane suna ko kawa ko menene da lilin ko kensu sai in ya kasance wa can lissafin kar yane sa boda a duniya ba Nigeria ce ta da yaba a ya wan tala kawa.
Lallai ya kamata ta laka ya sami yanci a gurin masu mulki ko na inane ba wai sai ta lakan da ke Nigeria ba.

A wani labarin na da ban sale mamman ya ministan lantarki ya mikawa shugaban kasa Muhammadu Buhari jin jina da godiya sabo da shine ya zabe shi ya kuma bashi minista kafin ya sau keshi.
Sale mamman yayi wan sanar warne ba yan ya tabba tar da an kore shi daga kan kujerar sa kuma yayi wannan sa narwar a shafin sa na Facebook mai suna sale mamman.
Loka cin da zai ma ganar ya fara da nuna godiyar as ga Allah ma dau kaikin sarki sannan ya mika godiyar sa zuga Muhammadu Buhari da saran a bokan aikinsa na ma ai katad wutar lan tarki.

A wani labari na da ban za kuji wasu yan fashi da ma kami sun kwace motar siminti ta Dangote a cikin motar a kwai buhu nan siminti sukai ki manin buhu dari tara.
Yan ta addan sunyi a wan gaba da wanan motar ne ba yan sun tare masu motar ba tsoro ba rayin suka sace motar sai dai a kwai a buda ya faru kafin hakan sace motar.
Sai dai tini humar yan sandan jahar Delta ta kwato wannan tirelar kuma tare da barayin da kuma buhunan simintin a cikin motar dukka akai nasarar samunsu.

A wani sabon labarin dadumi duminsa kada kuyi tu nanin zan koma PDP a cewar shugaban APC da aka tsige shi daga kan kujerarsa.
An koreshi ba tare da jam’iya ta sanar dashi ba a rubuce ba amma sulaiman adamu ya ce duda hakan ba zai ce bai koruba ma’ana ba zai ki fita daga jam’iyar ta APC ba.
Kuma yace kada alumma suyi ti nanin ko ma warsa cikin jam’iyar PDP sa boda wanan korar da jam’iyar APC tayi masa ba tare da bashi korar arubu ceba.
kusan ce damu a wannan shafin mai suna LABARAN HAUSA. COM