Dan nayi aure bazan daina Yin film na sabo da sana’a Tace cewar jaruma Rahama mk
Tun bayan da jarumar cikin shirin “kwana casa’in” shirin nan mai dogon zango Rahama “MK” tayi aure a watan da ya gabata jama’a suke ta tofa
Albarkacin bakin su akan auren da tayi, da kuma ganin cewa yanzu a wannan matsayi take akan cigaba da shirin fim musam man shirin Kwana Casa’in.
Amma kuma jaruma Rahama “MK” tayi shira da gidan jaridar “Damukaradiyya” dake Jihar “Kano” inda ta tabba tar da cewa zata ciga ba da harkar flim din ta
Tsohon mijin mome gwambe Adam fasaha zai auri Nana ta cikin shirin izzar so 👇👇👇👇👇👇
Musam man Kwana Casa’in da kowa yafi sanin ta a cikin shirin mai dogon zango
jaruma rahama “MK” ta kara bayyana cewa, harkar fim kamar aikin gwamnati ne.
Ko kuma kasuwan ci da matan aure suke yi, haka zata cigaba da yin fim tun da sana’ar ta ce da take yi kuma take samin kudi sabo da auren nata ba zai hana ni fitowa a fim ba.
To masu kasan cewa damu a wannan shafin kudai ji abun da take cewa, dan haka muna so muji ra’ayin ku akan wannan lamarin wato comment zakuyi.
Daga karshe jaruma rahama MK tayi godiya ga masoyan ta da suka mata addu’ar fatan alkairi game da auren da tayi, muma muna yi muku fatan alkairi masu ziyarar wannan shafin namu🙏🙏