Daman abun da yafaru da maryam yahaya kenan Datti assalafiy ya tona mata asiri wanda yai mata abun nan gaskiya..

Datti assalafiy ya koka akan maryam yahaya ku karan ta abun da ya fada,
Maryam Yahaya an bata shawara ta killace kanta ta dena yada hotunanta a media ta bari sai ta murmure amma taki

Nayi magana da daya daga cikin uwayen dakinta a Masana’antar Hausa film ta tabbatar min da cewa yarinyar bata karban shawara

A cikin wannan yanayi da take ciki abar a tausaya mata ne, Allah kadai ya san wa take son ta burge kuma a media, na san dai ba zata taba burge wadanda suka zalunceta ba domin sun gujeta

Muna bata shawara ta sanya Hijabi idan zata yada hotonta a media, zaifi rufa mata asirin ramar da tayi sakamakon jinyar Typhoid da yake damunta a cewarta Muna fatan Allah Ya yaye mata

Allah sarki rayiwa kenan jaruma maryam yahaya ya kama ta du wata jaruma idan ta shigo masana antar kannywood ta san mai takeyi.

Du ba da irin yadda wasu manyan jaruman kannywood suka hadu da jarra bawar uban giji kuma kunsa ba haushe yana cewa gani wane ya ishi wane tsaran Allah.

Kuma wannan magana haka take idan mutum yai amfani da lokacin sa ta hanyar da ya dace zai sami rabo duniya da lahira Allah ka a’zir tamu da amfani da lokacin mu ta hanyar da ta dace.

Jaruma maryam yahaya Allah ya bata lafiya kuma Allah yasa kaffra ne agare ta rashin lafiyar da tasha fama da ita har wasu suke ya madidi da wani labarin karya labarin kanzan kuruge.

Ku kasance damu a wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa. com muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu.

1
3

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *