Dama taya aka saka mai aka kona shi, Amma wannan hukuncin ma da akayi mai yayi daidai…

Tir kash Dan Allah wannan wane irin abune wannan Dan Allah wai yanzu ace tausayi ko kadan babu acikin zukatan mutane,

ke duniya wai ina zakije damu ne Dan Allah, maganar gaskiya yanzu abubuwan da akeyi a duniyar nan har ma da son zuciya wallahi

amma wai ace saboda masifa ya kai masifa Dan uwa ma da Dan uwansa ma zaka ga suna samun matsala kuma ba kome bane dalilin ba

se akan abin duniya, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *