Daga karshe dai an gano Babban dalilin cire sumayya daga cikin shirin labarina wai me yake damun wasu matan kannywood ne ba abokan ai kinki bane..

Daga karshe dai jaruma nafisa abdullahi tafadi dalilin fitar ta daga cikin shirin labarina series mai dogon zango Wanda kamfanin malam aminu saira ya keyi.

Kamar yadda kukaji munce jaruma nafisa abdullahi ta bayyana abun da yai silar fitar ta daga cikin wannan katafaran shirin mai suna labarina shine.

Abun nafarko da jaruma nafisa abdullahi wato sumayya acikin shirin labarina series ya fara bayyana daga gare ta shine daina ganin ta a labarina.

Bayan nan sai mutane suka kosa suga ta dawo ko kuma dai mai shirin ne ya cire daga cikin shirin nashi wato malam aminu saira sai yau kawai mukaji sako daga nafisa abdullahi kamar haka.

ga video.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *