Da wowar tsohuwar matar jarumi Adam a zango Harkar film ya zama abun tsokana, wai kunsan mai ya dawo da ita dau kanf..

Tsohuwar matar jarumi Adam a zango ta dawo harkar film dumu dumu kuma ta fadi dukkan dalilin na da wowa harkar a dai dai wannan lokacin da wasu suke ganin masana antar ta lalace sosai.

To daman ance rai da buri sai kujira kuji abun da ta fada akan da wowar ta cikin masana antar kannywood wato hausa film kenan, ita dai jarumar anga ta bayyana ne acikin shirin “Gidan danja”.

Wanda kamfanin 2Effects suke shirya wa mutane da yawa sunyi mamaki ganin bayan ganin ta acikin shirin sabo da takai kusan kimanin shekara goma 15 da barin masana antar kannywood.

Daga cikin abun ta fada akan da wowar ta masana antar kannywood alamu sun nuna cewa kawai ra’ayin tane kawai taji ya kar kato cikin masana antar ta kannywood shine yasa ya dawo da wuri

Gadai abun ta fada, jarumar wacce ta kasance ‘yar asalin jihar “kaduna” ta bayyana cewa, ta dawo masana’antar Kannywood ne domin cigaba da harkar fim fiye da yadda ta bari a baya, kuma a wannan karon sararin sama ne iyakar ta.

To kunji abun da ta fada dan haka mudai yanzu babu abun da zamuce anan idan da wowar ta shine mafi al’kairi to Allah ya tai maka, idan kuma akasin haka Allah yasa tafice da gudu.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *