Da wowar tsohuwar matar adam a zango babar babban Dansa Haidar ya jawo cece-kuce a kannywood duniya tazo karshe kunsan mai yafaru…
Matar Adam a zango Wanda itace matarsa ta farko Kuma mahaifiyar dansa wato aliyu [haidar]
Rahotanni sun bayyana cewar matar Jarumin Kannywood ta farko Adam A Zang, mai suna Amina Uba Hassan, ta dawo harkar fim gadan gadan.
Matar jarumi adam a zango wanda suka rabu a shekarar 2008 bayan sun haifi yaro Wanda ake kiransa da suna Haidar, Haidar dai shine yaron Adam a zango na farko.
Wanda asalin sunansa shine ali Adam a zango ya zabi yasakawa yaron nasa suna Ali sakamakon irin abokantakar dake tsakaninsa da jarumi ali nuhu a shekarun baya.
Tsohuwar matar jarumin wacce aka fi sani da Maman Haidar, ta fara shirin fim ne tun a shekarun 2000 kafin daga bisani kuma suka yi auren sunnah da
Jarumi Adam a zango a shekarar 2007.
tsohuwar matar jarumi adam a zango bayan dawowarta masana’antar.
kannywood tafito awani film maisuna “gidan danja” na kamfanin 2effect mallakin sani musa danja da yakubu muhammad.
Amina ta bayyana cewar ta dawo tsohuwar harkarta gadan gadan kuma babu gudu babu ja da baya, kuma tace tana alfahari da masoyan ta.