Da idona naga yadda ruwa yake zubar da gida jama’a Duk wanda zuciyar sa take da rauni karya shiga bidiyan nan…

Yadda ambaliyar ruwa tayiwa gidaje acikin wannan bidiyan da muke tafe dashi a yanzu haka abun ba’a cewa komai dan haka zamu saka muku wannan fai fan bidiyan kamar yadda idan kunyi hakuri zamu saka muku shi.

Masu bibiyar mu akan wannan shafin a wannan lokacin kada mu cika ku da surutu ga bidiyan nan a kasa kadan muna fatan musulman da wannan abuvya shafe su Allah ya basu ikon chin jarrabawar hakan.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *