Da Ace tuni haka ake musu da ba wannan maganar ake ba, shiga ka kalli yadda aka…

Babbar magana Shin ko kun taba ganin yadda aka kona mutum da ransa, InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun,

Dan Allah wannan wane irin musiba ne, wqi ace mutum da ransa a kona Shi, tabdin Jan Fatan mu kawai shine

Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, bidiyo ne da yake magana a kan

fadan da akayi a plateau fulani da manoma, daga gidan Jaridar gido24 daga YouTube channel.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *