Da Ace ire iren wannan hukuncin ake zartar musu da tuni sun dena aikata…

Toh fa Ana wata ga wata rundunar sojoji sun samu nasarar cefke wani Wanda ake zargin cewa shi din Dan taadda ne, Shin ko

kun San wane irin laifi ake zarginsa da aikatawa, tabdin jan, zamu saka muku bidiyon a nan kasa domin ku samu ku kalli

bidiyon da idanun ku, domin tabbas gani ya kori ji, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *