Cristiano Ronaldo zai goya lamba 7 a Manchester United Meye ra a yinku
A Manchester United Cr7 wato Cristiano Ronaldo ne zai goya lamba 7 ko menene ya faru.
Kun giyar Manchester United ta fitar da rahotan cewa dan wa san nata mai suna Edinson Cavani ya yar da ya mikawa Ronaldo lamba 7 ya goya.
Shi kuma ya amince ya goya ya lamba 21 masu ka ranta wannan labarin a halin yanzu ga tam baya muna so idan kunji ku bamu amsa a wa jan comment section.
Tam ba yar mu itace kamar haka gir man Cristiano Ronaldo har yakai yasa Edinson dan wasan Manchester United ya a jiye lambar da yake go yawa kuma ya bawa Ronaldo ku bamu amsa.

A wani labarin na da ban za kuji an ga tsohon gwamnan jahar kano dr rabi’u musa kwankwaso tare da dr abdullahi umar ganduje kwamna maici a halin yanzu.
Ga nin wannan ta rayyar kwankwaso da Abdullahi Umar ganduje ya jawo cece kuce a wajan ma biyan su sanin kan kune kwankwaso da ganduje basa jitu wa amma kwatsam sai gasu a tare.
Amma dr rabi’u musa kwankwaso ya fadi da Lilin ha du war su ya kuma yi ba yani yadda ya ka mata kowa ya fus kanta amma dr abdullahi umar ganduje bai yi wani ba ya niba wan da sai sa alumma su gamsu.

Ko kuma ma biyan sa su gam su da maga narsa Ga ma ganar da kwankwaso ya fada wato a bunda ya faru tsa kaninsu da ganduje.
Tsohon gwamna kwankwaso yace Dalilin ha duwar su da ganduje shine ta fiya ce ta hadasu da ga abuja ba yan sun gaisa sai kowa ya kama ga bansa yasan inda dare yai mar.
A wa ni labaran kowa jahar jos fa sai dai a ce innalillahi wa inna ilaihim raji’un yadda fa dan kabi lanci ya ta barkewa a garin sai kace babu shu wa gaban ni.
Idan ba kuman ta ba kwanakin da su ka ga bata a baya an kashe yan tijjaniya har mutun 27 sa kaman kon fadan kabi lancin ya kamata gwamnati ta dau mataki.
Mu sam manma gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari tai wani a bu a kan al a marin nan idan a kaci ga ba da wannan fadan zai hai far da rashin zaman lafiya.

A fa din Nigeria ba sai jahar filato ba yadda cristoci suke kar kashe musulmai kuma su fito suyi bidiyo su nunawa duniya su sukayi wannan ai ka ai kan.
Kar a kai wani mata kin da hausawa zasu fara dau kan mataki da han nunsu hakan ba zai yi dadi ba ya kamata gwamnati ta duba lamarin nan.
Wani labarin DADUMI duminsa wani mu tumi ya kwace yarsa daga wajan mijinta bayan sun haifi yara biyar 5 wai dan bai biya sadakin auran ba.
Ha kama wani dan sau rayi yasha wa hala da budur warsa shine ya dau ki nauyin kara tunta tin daga primary school har zuwa jami’a amma daga ba ya sai taje wani yai wuf da ita to samari sai a kula…