Chikin fushi kalli matakin da al’ummar jahar Sokoto suke dau ka akan kashe mutane kuma akone su
Qalu innalillahi wa inna ilaihim raji’un mutanan da aka kashe kuma aka ko nasu a jahar sokoto mutane sumfara futowa neman yan cinsu daman abun da ya kama ayi mutane da yawa suna.
Da bukatar yin zanga zanga akan irin wannan abun kuma yanzu alhamdullillahi mutane sum fara gane kansu suna futowa suna nemar wa kansu yanci kuma hakane ya dace.

Sabo da shuwa gabannimmu ba tamu suke ba idan kuna kula da irin abu buwan da akey zakuga babu ruwan su da abun da yasafi dan arewacin Nigeria to amma har kullum wasu na tab bayar.
Kansu shin wai wannan abun da yake faruwa daga inane matsalar take sai kaji an kashe mutanan da basuji ba kuma basu ganiba hakan mai yake nufi kuna ga babu tsaro a kasar nan gaskiya.

Idan kuma wani yace akwai tsaro, to saidai inda yake ne babu tashin hankali amma koda inda kake babu tashin hankali ai sai kaduba inda ake kashe mutane kullum ta Allah akashe ku q kone ku sai a arewacin Nigeria ake haka