Bidiyan yaran da jikin sa ya kumbura lukaci 1 ya jijjiga mutane sabo da…

Ikon Allah Sai Kallo, Babu Shakka Bidiyon Wannan Yaro Sai yayi Matukar Baku Mamaki Sannan Ya Girgiza ku Allahu Akbar.

Yaro dan Shekara 6 Yadda Yazama Kato ya Kunbura Abun Tausayi amma duda haka wannan ba abun mamaki bane a wajan Allah domin Allah kawai yake yin dai dai akan komai.

A kuma dai dai lokacin da yake so dan haka muna fatan Allah yakare mu da lafiya baki daya wannan fai fan bidiyan yaran da mun so kawo muku shi amma Allah bai nufa ba

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *