Bidiyan yadda Naziru sarkin waka yake wasa da Daloli tare da yaran sa acikin gida ya jawo cece-kuce…

bidiyan yadda Naziru sarkin yake wasa da yaran sa acikin gidan sa kuma abun da zai baku manaki ma ko kuma dai bari mu saka muku faifan bidiyan sa.

Shida yaran nasa kuga duk Abun da yake faruwa da ida nuwan ku domin ance gani ya koriji sosai da sosai duda abun Naziru sarkin waka yayi.

Mutane suna ganin cewa bai dace ba amma sabo da yadda yai bidiyan hakan yasa abun yadau hankalin mutane sosai da sosai yanzu haka ga wannan.

Faifan bidiyan.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *