Bello sisqo ft_singah yourbody bambam
Sanannan mawakin hausan nan mai suna bello sisqo Dan kasar Nigeria wan da yanzu yake a kasar Germany da zama ya saki wata waka zazzafa,
Mai taken suna “yourbody bambam” za ka iya sauraran wakar ko kuma ka sauke ta akan wayar ka ta Android kasan da shafin Labaranhausa.com domin wakoki kala kala,