Bariki babu da kunga yadda aka kusa kashe muneerat mai maganin mata…

Muneerat Abdulsalam ficacciyr mai maganin mata da maza ta bayyana halin da take ciki na kunci da takaici kasancewar bariki tayi mata atishawar tsaki, A wata wallafa da tayi yau, an ga yadda idonta ya kumbura har yace tana neman makancewa sakamakon mawuyacin yanayin da ta shiga, kamar yadda jaridar labarunhausa ta wallafa.

A cewarta ba ta da ko kudin da za ta siya wa kanta Paracetamol saboda tsananin talaucin da ke damunta kuma ta tabbatar da shashanci da karuwancin da tayi a ryiwar ta ta duniya.

Ta ce wannan kadai ya ishi hankali izina musamman kananun yara masu tasowa su gane cewa bariki ba abin yi bane. ga dai wallafar da tayi a shafinta:

“Oh ni Muneerat Abdulsalam haka ratuwata ta koma? Ko kudin sayan paracetamol banidashi kuma ba mai bani, na zama abin kwatance a idon duniya, gani ga wane ya ishi wanne soron Allah.

“Nayi nadaman duka karuwancinda nayi diga baya, da duka shashanci, da barikanci, wannan ai shi ake cewa hisabi tun baka mutu ba, toh karku kuskura ku sawa yaranku suna munira, kuma inaso ku maidani abin kwatance ga yaranku da jikokai, ina cikin nadamar rayuwar danayi diga baya, Allah ka yafemin.”

Allah dai ya kyauta ya kuma shirya mana zuri’a.

Yadda Muneerat Abdulsalam mai kayan mata ta sha zagi bayan ta nemi a hada mata kudi don tallafa wa talakawa da Ramadan

Fitacciyar mai sayar da magungunan mata, Muneerat Abdulsalam ta sha caccaka da zagi a kafar sada zumuntar Facebook bayan ta nemi tallafi daga mutane don ta taimaka wa talakawa.

A wata wallafar da ta yi a ranar Lahadi, ta bayyana cewa ta sanya lambar asusun bankinta tana neman taimako don tallafa wa masu kananun karfi amma bata samu komai ba sai N1,500.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *