Bama iya haka ya kamata a kyalesu ba, sheke su ya kamata ace anyi, shiga ka kalli Bidiyon…

Babbar magana ana wata ga wata YouTube channel din mai biredi ta tabbatar mana da cewa an kama wasu yan Bindiga da masu basu bayanan Sirri a cikin wani Bidiyo da

Suka dora a kan YouTube Channel din su Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Mutane ne yanzu kawai ana tare da su ne Amma kai dai baka isa kasan waye masoyinka

Ko kuma makiyin ka ba Allah ne kadai ya san Abubuwan Da suke A badini, Mu kuma Iya Wadanda suka bayyana Muke Iya Awnawa a maawnin my wato Hankulan mu, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *