Babu wani abinda Leonel Messi zai nuna Cristiano Ronaldo, Shiga ku kalli banbanci…

Wani masoyin Cr7 ya wallafa wannan sakon inda ya bayyana banbance banbancen da suke tsakanin su. “KUNA INA #CR7 HATERS 👀

Kunce Leo Messi Shine Best Akan CR7 Ko To Zamu Yadda Amma Idan Messi Ya Karyar Duk Wadannan History Din Da Zan Lissafo Zamu Zamu Yadda Da Maganar Ku

1- CR7 Shine Yafi Kowa Cin Kwallaye To Messi Ya Karya Inzai Iya 😌

2- CR7 Yayi Sarauta A Manyan League Guda Uku a Turai Laliga, Serie a, Premier Kuma Duk Ya Lashe Gasannin, To Messi Yy Haka 🥱

3- CR7 Ya Lashe UCL Sau Biyar Ciki Harda Uku a Jere, To Messi Ya Karya 🙅‍♂️

4- CR7 Shine Yafi Kowa Cin Kwallaye Da Assists A UCL, To Munaso Shima Ya Karya 🧏‍♂️

5- CR7 Yana Da 37 Years Yanzu, To Munaso In Messi Yakai Haka Yaci 28 Goals Yadda CR7 Yayi a Last Season 🤫

6- CR7 Shine Farkon Da Yafara Back To Back Hat’trick a UCL Group, Munaso Messi Yayi Haka 🙃

7- CR7 Ya Lashe Player Of The Century 2020 Inya Isa Shima Yaci 💪

Da Sauran History Daban Daban To Be Continue

INDAI YAYI HAKA TO TABBAS ZAMU YARDA YAFI CR7 A KWALLON KAFA 🤣🥱

CR7 FANS KOYA KUKACE? 🤗”

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *