Babu abinda ya burgeni a cikin bidiyon nan kamar yadda direban nan yasha daga komar wannan dabba…

Babbar magana Ana wata ga wata, Wannan bidiyi ya mutukar bada mamaki duba da yadda tayi kaca kaca da wannan motar

Amma ni babban abinda ya burgeni a bidiyon shine wato direban da yake tuka wannan motar yadda ya sha daga komar wannan giwa

wani yace Wannan direban ya sha ne kawai saboda korewar da yayi a gurin tuki ne kawai yasa ya sha daga komar wannan dabbar, ga bidiyon ku shiga ku gani.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *