Babbar magana Yaron Bello Turji ya shiga Hannu, Wannan hukuncin shine yafi dacewa dashi dama, Shiga ku kalli Bidiyon…

Masha Allah, jamiai sun samu nasarar damke wani Shahararren dan Taadda wanda wasu suna cewa shi din yaro ne ga Shahararren dan Taaddan nan mai suna Bello turji Amanda ya

Addabi kasar nan, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kawo mana karshen wadannan mutanen da suka addabemu wato yan Bindiga, Ameen Wannan Ba karamin nasara bane ba Ya Allah ya

Kara dafawa jamian mu, kuma ya kara musu nasara a kan wadannan miyagun da suka addabi al umman musulmi, musamman ma a nan arewacin Najariya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ga Bidiyon 👇👇👇

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *