Babbar magana wata budurwa Ta tonawa Maryam yahaya asiri Ashe abun da tai kenan Ya zama silar yashin lafiyar ta…

Wata sabuwa addu’ar muce dake bin maryam yahaya shi yasa ta kwanta rashin lafiyar babbar magana wata budurwa tayi zazzafan martani.

Akan jaruma maryam yahaya sabo da abun da Taiwan ya yanata lokacin da yazo jahar kano tun daga jahar yobe domin yana kaunar jaruma maryam yahaya amma sai taki kula shi.

Lamarin da ya jawo matashin har takai yasha fiya fiya sabo da abun da jaruma maryam yahaya tai masa ya taba masa ransa, bayan yasha fiya fiya an kaishi asibiti maryam yahaya bataje kunsa ba.

Shine yasa yan uwan wannan matashin da yai ta kanas ta kano domin yazo yaga jaruma maryam yahaya amma sai tai masa butulci yanzu ga wannan faifan audio domin kuji abun da yarin yar take fada…

2
4

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *