Babbar magana wannan ita ake kira da mace mai kamar maza, Tayi kaca kaca da Dan taaddan nan Abu kamar a fim, shiga ka ga abinda tayi m…

Tir kashi Wannan mata ta burgeni gaskiya duba da yadda ta fito fili ba tsoro ta kokkora wa yan taadan nan kan abubuwan da sukeyi ta kuma

banana jarumtar ta a fili kuma bata boye fuskarta ba kowa ya ganta, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ya Allah muna nasu rokon ka

da ka yaye mana wadannan matsalolin namu baki daya, ya Allah kai ne zaka iya mu bazamu iya ba, Ya Allah mu fawwala maka Al amuran mu baki daya Ya Hayyu Ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *