Babbar magana wani video na tsohuwar jarumar kannywood da yake yawo ya janyo cece-kuce Wai ina manyan kannywood ne kuna gani hakan ke faruwa…

Babbar magana wata tsohuwar jarumar kannywood tayi wata magana wanda a yanzu haka maganar ta jawo cece-kuce a tsakanin al’umma sabo da abun yafaru.

Kowa yasan wacece rukayya dawayya sabo da tana daya daga cikin manyan jaruman kannywood wanda sukai fice acikin masana antar kannywood kuma har yanzu anayin su.

Mai hada mana rahoto yazo da wani faifan bidiyo na wannan tsohuwar jarumar kannywood din tana wani furuci mai ban mamaki dan haka yanzu zaku kalli wannan faifan video.

Daga farko har karshe domin jin duk abun da yafaru idai kana yin tiktok ko kana tare da wanda yake yin tiktok to ya kamata ka kalli wannan faifan video sabo zai muku amfani baki dayan ku.

https://youtu.be/UL-5R4xouQo

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka ku kasance damu a wannan shafin namu ako da yaushe domin samun zafafan labarai dadumi duminsu.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *