Babbar magana wani sabon bidiyan jaruma Bilkisu shema ta wata irin rawa ta jawo cece-kuce a social media wai ina manyan kannywood ne..

Masana antar kannywood tana daya daga cikin manyan masana antu da samari sukafi sha awar shigar ta acikin wannan lokacin da muke ciki.

Sabo da yadda masana antar kannywood suna yin abu buwa wanda yai dai dai da zamani kamar fitar da sabbin fina finan masu kyau.

Sanin kan kune mata da mazu suna yawan shiga cikin masana antar kannywood domin suma suna so si zama manyan jaruman na kannywood.

Dan haka ga wani faifan bidiyo wanda itama jarumar tana daya daga cikin jaruman masana antar kannywood wanda sukai tashe a baya.

Muna so muji ra’ayin ku akan wannan lamarin raham yar yimana comment.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *